![](https://i0.wp.com/www.arewanewseye.com/wp-content/uploads/2023/07/FB_IMG_1688626578693.jpg?resize=720%2C405&ssl=1)
Wata Kirista Ta Musulumta Dalilin Kallon Fina Finan Hausa, Yanzu Haka Ta Zama Jaruma A Kannywood
“Dalilin kallon finafinan Hausa na musulunta, kuma a lokacin Da Na Musulunta mahaifiya ta cewa tai ko na koma addinin Cristian ko ta kashe kanta amma naƙi.
Dalili kuwa shine gidan mu manyan malamai ne a addinin Cristian, amma sakamakon kallon Film ɗin Ashabul Kahfi, da Abul Khitab, da kuma Gaduhu Ga Haske, sai naji ina son musulunci.
![](https://i0.wp.com/www.arewanewseye.com/wp-content/uploads/2023/07/FB_IMG_1688625993553.jpg?resize=214%2C300&ssl=1)
Lokacin da na musulunta cewa nai ba sai an tara mutane ba,domin sabo da Allah na musulunta, sannan sabo da ganin kyawawan ɗabiu na musulmai.
~ Cewar jaruma Jamila Makira a hirar ta da Matashiya
© AMINTACCIYA