Kannywood News

Yadda Ahmad Ali Nuhu Ke Cigaba Da Samun Nasara A Team Din Dake Rainon Sa A Kasar Ingila Mai Suna, Fleetwood Academy.

Ahmad Ali Nuhu Na Cigaba Da Samun Nasara A Team Din Dake Rainon Sa A Kasar Ingila Mai Suna, Fleetwood Academy.

Rahotanni Da Muke Samu Yanzu Yanzu, Na Cewa Ahmed Dan Gidan Fitaccen Jarumi A Masana’antar Kannywood Wato Ali Nuhu.

Na Cigaba Da Samun Tagomashi A Team Din Dake Rainonsa A Kasar Ingila Domin Zamowa Zaqaqurin Dan Kwallo.

Tun Bayan Fara Saka Ahmed A Masana’antar Kannywood Da Nufin Ya Gaji Mahaifin Sa A Harkar Fim.

Ahmed Din Ya Nuna Rashin Gamsuwa Da Sana’ar Fim, Tare Da Karkata Ga Harkar Kwallon Kafa A Matsayin Burinsa.

Inda Ya Sanar Da Mahaifinsa Ali Nuhu Cewa, Shifa Bashi Da Burin Da Ya Wuce Ya Zamo Shahararren Dan Wasa.

Jarumi Ali Nuhu Mai Kyautatawa Ne Ga Iyalin Sa, Tare Da Son Ganin Ya Cika Burikan Su, Ba Mai Son Tilastawa Bane Ga Gidan Sa.

Inda Yai Alkawarin Ganin Ya Cika Burin Dan Nasa Da Taimakon Allah, Wanda Yanzu Haka Ya Samarwa Dan Team A Kasar Ingila.

Inda Rahotanni Ke Cewa Ahmed Ali Nuhu Na Cigaba Da Yin Abin Ayaba A Wannan Team Din

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button