entertainmentKannywood NewsTrending

Yadda Wani Matashi Zai Auri Yan Mata Biyu A Rana Guda

Wani Matashi Dan Arewa Zai Auri Mata Biyu A Rana Guda.

 

Shidai Wannan Matashi Mai Suna Babangida Sadiq Adamu, Zai Aangonce Da Kyawawan Matan Nasa Guda Biyu A Lokaci Guda.

Yan Matan Da Zai Aura

Lamarin Bikin Nasu Ya Dauki Hankali Matuka Musamman Ma A Shafukan Sada Zumunta Inda Mutane Sukaita Tofa Albarkacin Bakin Su Akai.

Dayawa Daga Cikin Masu bayyana Ra’ayoyin Nasu A Kafafen Sada Zumunta Sun Yabawa Matashin Bisa Wannan Namijin Kokarin Da Yai.

Ango Da Amare

Kasancewar Wahalwahalu Dakuma Tsadar Aure Musamman Ma A Wannan Lokacin Da Kowa Ke Kokawa Kai Tsadar Kayayyaki Musamman Ma Wadanda Ake Amfani Dasu Yau Da Kullum.

Shidai Wannan Matashi Adamu zai auri Maimuna Mahmud Dakuma Maryam Ne a ranar 6 ga Maris, 2021, a Masallacin Juma’a na Garki da ke Abuja Nigeria.

Zadai A fara shagulgulan bikin ne da bikin zane Wato Qunshi na Henna a ranar Laraba, 3 ga Maris.

Allah Ubangiji Ya Basu Zaman Lafiya Amin

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button