Yanzu Yanzu Hamisu Breaker Ya Kai Kudin Fatima Ali Nuhu….

Anyita ta kare Hamisu breaker yakai kudin fatima ali nuhu kamar yadda a yanzu haka wannan labarin ya karade social media.

Mutane da yawa a yanzu haka sunci karo da labarin cewa Hamisu Breaker ya kai kudin yar gidan Ali nuhu fatima kamar yadda a yanzu mutane da yawa Suna cewa karna ne.

Wasu kuma mutanan a yanzu haka Suna cewa wannan labarin da gaske ne domin batun yanzu ake Watsa wannan labarin ba a yanzu haka dai ga gaskiyar magana Akai ka Kalli wannan Video.

kamar yadda ka kalli wannan Video kaji karin Bayani akai domin a yanzu haka wannan maganar ba gaskiya bace.

Kawai wasu mutane ne suke watsawa kamar yadda a yanzu haka Duk wanda ya Samu wannan labarin kada ya yarda domin ba gaskiya bane.

Click Here To Drop Your Comment