Kannywood News

BIDIYO: Ku Kalli Fim Din India Na Farko Da Jaruma Rahama Sadau Ta Fito Acikinsa Tare Da Babban Jarumi Vidyut Jamwal

Ku Kalli Fim Din India Na Farko Da Jaruma Rahama Sadau Ta Fito Acikinsa Tare Da Babban Jarumi Vidyut Jamwal

An Saki Fim India Wanda Jaruma Rahama Sadau Ta Fito Acikin Sa.

Fitacciyar Jarumar Shirya Fina Finan Hausa Ta Kannywood Wato Rahma Sadau.

Ta Fito Acikin Wani Kawataccen Shirin Fim Din India, Wanda Yanzu Haka An Fara Haska Shi A Wasu Sinimomin Kasar India.

Ga Duk Masu Tambaya Game da Babbar Jaruma a Kannywood Rahama Sadau Ko Ta Fito Acikin Gagarumin Film ɗin da Ya Fita A Ranar Juma’a 8/7/2022 a Bollywood Watau KHUDA HAFIZ CHAPTER 2 AGNI PARIKSHA.

Toh Ga Amsar Ku.. Wannan Jaruma Tare Babban Jarumi VIDYUT JAMMWAL, Acikin Wannan Film.

Lallai Wannan Ba Ƙaramar Nasara Bace A Tare Da Wannan Jaruma Ko da Yake Daman Ga Duk Masu Bibiyar ta Sun Santa Da Takun Irin Wannan Nasara.

Jaruma Rahama Sadau ta wallafa fitar wallafa fitar fim din a shafinta na sada zumunta

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button