Zafafan Hotunan Auren Naomi David Ma’aikaciyar Arewa24

Fitacciyar Ma’aikaciyar Gidan Telibijin Din Arewa24 Naomi David Zata Amarce Da Angonta.

 

Ma’aikaciyar Ta Wallafa Hotunan Bikin Nata Ne A Shafukan Sada Zumunta.

Masoya Dama Masu Kallon Shirye Shiryen ta ne Suka Taya Ta Murnar Aure Tare Da Yi Mata Fatan Alkhairi

Click Here To Drop Your Comment