Politics

DA DUMI DUMI: Gwamnatin jihar Kano bangaren Ganduje bata da Hurumin ‘daukaka Kara Kan Hukuncin kotun Abuja ~Cewar Mai Mala

DA DUMI DUMI: Gwamnatin jihar Kano bangaren Ganduje bata da Hurumin ‘daukaka Kara Kan Hukuncin kotun Abuja ~Cewar Mai Mala.

Shugaban Jam”iyar APC Na Kasa Na riko, Mai Mala Buni yace Gwamnatin Jihar Kano bata hurumin daukaka kara game da hukuncin da wata kotu tayi Na rushe zaben da uwar Jam iya ta jihar kano tayi a Sani Abacha Stadium.

Mai mala buni wadanda suka Shigar da kara game da zaben, Jam iyar APC suka shigar bawai Gwamnatin kano ba.

Buni yace don haka in ma daukaka karar ne uwar Jam iyar APC ta Jihar kano CE da hurumin daukaka karar batare da yawun wani Jami’in Gwamnatin Jihar ba.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button