entertainmentKannywood NewsTrending

A Gaggauce DSS Sun Zagaye Gidan Abduljabbar Dake Filin Mushe A Kano

Rahotonni Daga Jahar Kano Sun Bayyana Cewa Anga Jami’an Dss Sun Zagaye Gidan Abduljabbar A Kano.

 

Hakan Ya Biyo Bayan Hanashi Tarurrukan Wa’azi Da Gwamnatin Kano Tayi

Kuma Jami’an Basu Hana Mutane Wucewa ko Kuma Shiga Jajantawa Malamin Ba Bisa Abinda Ya Faru

Jami’an Hukumar DSS

Akalla Jami’an Sun Kai Mota Biyar Tun Daga Yansanda Zuwa Dss Da Dai Sauran Su

Sheikh Abduljabbar Nasiru Kabara

Kamar Yadda Aka Samu Rahoto Daga Jahar Kano Cewa A Ranar Labaraba Gwamnatin Kano Ta Sanar Da Dakatar Shehin Malamin Daga Yin Wa’azi A Fadin Jahar Baki Daya

Kan Ganin Cewa Salon Koyarwarsa Yanada Tsanani Kuma Zai Iya Jawo Tashin Hankali

Malaman Addinin Musulimci Da Dama Ne Sukai Kira Da A Dakar Da Malamin

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button