entertainmentKannywood News

Naziru Sarkin Waka Ya Fashe Da Kuka Kan Kalaman Batanci Da Yace Sheikh Abduljabbar Ya Jefi Annabi Dasu

Fitaccen Mawakin Hausa naziru m Ahmad Wanda Akafi Sani Da Sarkin Waka. Ya Fashe Da Kuka Kan Takaicin Game Da Kalaman Batanci Da Sheikh Abduljabbar Ya Jefi Annabi Dasu.

 

Mawaki Naziru M Ahmad Sarkin Waka

Tun Bayan Wasu Kalamai Da Shehin Malamin Yayi A Wani Wa’azinsa. Wanda Har Ya Fusata Malamai Yasa Suke Tayi Masa Raddi Wanda Har Sukai Kira Da Gwamnatin Jahar Kano Da Ta Hana Shehin Malamin Sake Yin Wa’azi Ko Kuma Karatu Saboda Kalaman Da Yake Amfani dasu Ka Iya Kawo Cikas Dakuma Haifar Da Rashin Zaman Lafiya A Jahar.

Sheikh Abduljabbar Nasiru Kabara

Anasa Bangaren Shima Nazir M. Ahmad Ya Koka Kan Kalaman Na Shehin Malamin Inda Mawakin Ya Wallafa Wani Bidiyo A Safiyar Ranar Alhamis A Shafinsa Na Instagram. Yake bayyana Alhininsa Da Takaici Game Da Kalaman Da Abduljabbar Keyi

Mawakin Ya Koka Kwarai Dagaske Harma Ya Fashe Da Kuka

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button