
Wasu Daga Cikin Masoyan Fitaccen Mawakin Hausa Nura M Inuwa Sun Gudanar Da Zanga Zangar Luma A Kano Kan Kin Sakin Sabon Album Dinsa Da Mawakin Yaki
![]() |
Masu Zanga Zangar A Saki Sabon Album 2021 |
Sudai Wadannan Wadanda Suka Gudanar Da Zanga Zangar Wanda Duk Kansu Matasa Sunyi Dandazo A Bakin Studio Din Mawakin Suna Masu Daga Kwali Sama Mai Dauke Da Rubuce Rubuce Dake Nuni Da Cewa Sun Gaji Da Jira Suna Bukatar Mawakin Ya Gaggauta Sakin Album Din.
![]() |
Karin Wasu Masu Zanga Zangar A Saki Album Din Nura M. inuwa 2021/2020 |
Nura m inuwa Ya Leko Ta Saman Bene inda Yake Basu Hakuri Tare Da Alkauwaranta Musu Cewa Yana Nan Yana Shirin Sakin Album Din Nan Bada Jimawa ba.
![]() |
Masoyin Nura m inuwa |