Kannywood News

Ali Nuhu Ya Baiwa Masoyansa Mamaki Kan Sakin Wadannan Zafafan Hotunan Wankan Sallan Tare Da Iyalansa

Ali Nuhu Ya Baiwa Masoyansa Mamaki Kan Sakin Wadannan Zafafan Hotunan Wankan Sallan Tare Da Iyalansa

Kamar Yadda Zaku Kalla A Bidiyon Fitaccen Jarumin Kannywood Kuma Sarki A Masana’antar Wato Ali Nuhu.

Ya Saki Wasu Zafafan Hotunan Wankan Sallah Shida Iyalinsa A Shafukan Sa Na Sada Zumunta.

Jarumi Ali Nuhu Ya Wallafa Hotunan Ne Tare Da Yiwa Al’ummar Musulmin Duniya Barka Da Sallah.

Kamar Yadda Zaku Gani Acikin Bidiyon Dake Kasa, Jarumai Da Yawane Suka Wallafa Hotunan Wankan Sallar Su.

Gadai Bidiyon Ku Kalla

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button