Kannywood News

SANARWA! akan LABARINA SEASON 5&6. daga Bakin Aminu Saira Jagoran Shirin labarina series.

SANARWA! akan LABARINA SEASON 5&6. daga Bakin Aminu Saira Jagoran Shirin LABARINA SERIES.

Fitaccen Daraktan Shirin Nan Mai Farin Jini Wato Shirin Labarina Aminu Saira.

Ya Fidda Wata Sanarwa Game Da Shirin Labarina Dakuma Ranar Da Za’a Fara Haska Shirin.

Aminu Saira Ya Wallafa Sanarwar Ne A Shafinsa Na Sada Zumunta, Inda Yake Cewa Rashin Lafiyar Wasu Daga Cikin Jaruman Cikin Shirin Ne Ya Kawo Tsaikon Fara Haska Shirin Kamar Yadda Suka Tsara.

Dafari Dai An Tsara Za’a Fara Haska Shirin A Ranar 15 Ga Wannan Watan Na July Da Muke Ciki.

Amma Sai Allah Baiyi Ba Saboda Rashin Lafiyar Abokan Aikin Har Na Tsawon Sati Daya Zuwa Biyu A Cewar Sa.

Amma Ya Nemi Da Masoyan Sa Da Su Kara Hakuri Tare Da Alkauwaranta Cewa Za’a Fara Haskashi A Karshen Wannan Wata Na July.

Shirin LABARINA SEASON 5&6. Shiri Ne Dai Da Masoya Kallon Shirin Suka Dauki Lokaci Suna Dakon Fitowar Sa.

Wanda Aka Dauki Tsawon Lokaci Ba’a Fara Aikin Cigaban LABARINA SEASON 5&6.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button