News

ALLAH SARKI: Gobara Ta Yi Sanadiyyar Mutuwar Miji Da Matarsa, Wadanda Dukkansu Likitoci Ne

ALLAH SARKI: Gobara Ta Yi Sanadiyyar Mutuwar Miji Da Matarsa, Wadanda Dukkansu Likitoci Ne

Innalillahi wa inna ilaihi raju’un, gobara tayi sanadiyar ma’aurata wadanda duk kamsu likitoci ne.

Kamar yadda kuke gani Waɗannan ma’auratan, sun kasance likitoci, kuma suna aiki ne a asibitin UMTH dake Maiduguri jihar Borno.

 

Sannan Sun rasu ne bayan da wata gobara ta kama gidansu bayan tarewa.

Da farko mijin mai suna Dr Auta ne ya fara mutuwa, washegarin safiyar ranar Laraba ita ma matar, Dr Amina ta rasu.

Anan muke addu’ar ubangiji Allah Ya Jikan su Ya Gafarta Musu Idan Tamu Tazo Allah Yasa Mucika Da Imani Amin

Allah ya jiƙan su da rahama. -Rariya

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button