Daya daga cikin malaman mazhabin Shi’a Dr. sunusui Kano yaje ta’aziyyar Rasuwan Daraka Nura Mustapha Waye.”

Kamar yadda kuke gani a yau ne dai aka gudanar da sadar uku, ta rasuwar fitaccen daraktan shirin fim din izzar so nura mustapha waye.

Mutuwar darakta nura mustapha waye, taja hankalin Al’ummar Musulmai musamman ma masoya fiyayyen Halitta Annabi Muhammadu S.A.W.

Kasancewar shaidar da Al’umma keyiwa daraktan na nuna kauna ga fiyayyen halitta Annabi Tsira Da Amincin Allah su tabbata a gare shi.

Lamarin da yasa Daya daga cikin malaman mazhabin Shi’a Dr. sunusui Kano yaje ta’aziyyar Rasuwan Daraka Nura Mustapha Waye.”

Click Here To Drop Your Comment