Kannywood News

Allah Ya Sanya Alkhairi Mawaki Umar M Shareef Na Dab Da Angwancewa Kalli Bidiyon Shi Da Matarsa

Allah Ya Sanya Alkhairi Mawaki Umar M Shareef Na Dab Da Angwancewa Kalli Bidiyon Shi Da Matarsa

Tofa ! Sabon labari Mawaki Umar m shareef Allah ya tabbatar da alkhairi

Fitaccen mawakin kannywood wato Umar m shareef ana tunanin zai kara aure inda yanzu haka gari ya rikice da ganin wasu zafafen hotunan bikin nasu shida amaryarsa wanda mutane suke tayashi murna da kuma farin ciki akan wannan al’amari domin wannan mawakin yana bayar da gudummawa ma ƙarfi akan sha’anin duk wani biki ta hanyar yin waka.

Sai gashi shima Yanzu nasa yaso kunga dole a rana masa biki domin yadda ya kasance bashi da kiwa da ance lamarin biki zaka sameshi akwai shi da hanzari kuma yakan sanya ango da amarya acikin farin ciki wanda haka ake fata a lokacin biki

Babban abinda mutane basu sani ba shine idan harta tabbata wannan mawakin auren zaiyi da gaske to jama’a su sani cewa bawai shine auren sa na farko ba wanda akalla wannan mawakin ya hura shekara goma da matarsa wannan ba karamin abin alfahari bane Mutum yayi aure yana da kuruciyarsa.

Nanda wani lokaci kadan zakuji duk wani labari akan wannan bikin kasancewar komai ba aso acika gaggawa domin aikin shedance amma ba wani abin mamaki bane dan wannan mawakin zai kara aure wanda daman Addini ya tanadi hakan gaduk wanda Allah ya hore masa yanada damar kara aure

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button