News

Bidiyon Nafisa Abdullahi Tana Zukar Taba a Kasar Dubai Yasa Jama’a Sunyi Allah Wadai da Ita

Bidiyon Nafisa Abdullahi Tana Zukar Taba a Kasar Dubai Yasa Jama’a Sunyi Allah Wadai da Ita

Sanin kowane ayanzu haka fitacciyar Jaruma ta Cikin masana’antar shirya finafinan Hausa ta Kannywood wato Nafisa Abdullahi Tana kasar Waje yawon shakatawa.

Saidai Wasu na cewa ba yawon shakatawa taje ba, kasuwanci taje yi Yayin da a dayan bangaren kuwa Wasu na cewa karatu sukaje.

Ganin wannan bidiyon na Nafisa Abdullahi, shiya Fusata Jama’a inda Suka yi tire hade da Allah wadai da wannan Sabon hali da Tafara.

Duda cewa wannan ne Karo na Farko da aka Fara ganin Jarumar tana zuke zuke, saidai Wasu na cewa ai bayau Ta Fara ba.

Jarumar dai har iyanzu da muke hada muku wannan rahoto, bata fito tayi cikakken bayani ba Akan wannan bidiyon nata ba.

 

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button