News

Allahu Akbar Matashin Soja Ya Rasa ransa a Filin daga, Yayin Kare Rayukan Al’umma daga Azzalumai Allah Ya gafarta Masa.

Innalillahi Wainna ilaihirrajiun wani Matashin Soja Kenan daya Rasa Ransa A Fagen Daga
Matashin sojan ruwa ya rasa ransa a filin daga yayin kare rayuwar al’umma. Matashin sojan mai suna Babani haifaffen garin Dayi ya rasu ne wajen aiki a garin Faskari.

Muna addu’ar Allah ya jikansa, yayi masa rahama Yasa yaje a sa’a Allah kuma ya kare sauran Sojojin kasar nan wanda sukeyi hidima wajen kare Rayukan Al’umma Amin.

Inna lillahi wa inna ilaihirraju’un😭😭

Soja bawan Allah suna sadaukar da nasu rayukan domin mu mu Rayu

Wasu daga cikin sojojin magami kenan da suka Rasa Rayukansu a wajen daga a yankin dansadau

Ubangiji Allah yaji kansu da rahama

Allah ya kara ba sauran Kariya daga wa “yan nan Azzaluman mutanen

Allah ka kawo mana dauwamammen zaman lapeeya mai dorewa a jiharmu ta zamfara 🙏🙏

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button