News

An Kashe Hausawa 8 an raunata 6 yayin da sama da mutane 100 sukayi gudun hijirah A jahar Imo


Daga Comr abdul m adam

A wani harin yan bindiga a jahar imo an kashe hausawa 8 yayin da aka raunata mutum 6 sannan mun samu labarin mutane sama da dari 100 sunyi gudun hijrah zuwa arewa Daga cikin garin owerri babban birnin imo.

Idan baku manta ba kwanakin baya da ankai hare hare a ofishin gyaran hali (prison) da kuma hedikwatar yansanda sannan da kisan gillar wanda basuji basu gani ba m a cikin garin na owerri.

Kungiyar Indigenous people of biafra (IPOB) sun daukin nauyin kai wadannan hare haren yayinda hausawa mazauna yankin suke zaune cikin fargaba a sassan jahar.

A halin yinzu dai gwamnan jahar hope uzodimma yaba hausawa hakuri sannan ya bada tabbacin kare musu Rayuwarsu da dukiyoyinsu.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button