Kannywood News

Anyi Kira ga Mawaki Rarara Ya Shiga Batun Kama Su Mr442 da Akayi a Kasar Niger.

Anyi Kira ga Mawaki Rarara Ya Shiga Batun Kama Su Mr442 da Akayi a Kasar Niger.

Anyi Kira ga Mawaki Rarara Ya Shiga Batun Kama Su Mr442 da Akayi a Kasar Niger.

Anyi Kira ga fitaccen Mawakin Siyasar a Nigeria kan cewa ya daure ya shiga batun kama Mawaki Mr442 da Abokin Aikinsa Watau ola of Kano.

Mawakan dai an kamasu ne a watan daya gabatane Sanadiyyar yin takardun bugu da sukayi na kasar ta Niger wanda a bisa ka’ida ba domin shiga wata kasar amma hakar su bata cimma ruwa ba.

Tun dai kamasu da akayi har yanzu babu wani labari kan cewa an sakesu, har dai hira anyi da mahaifin shi inda ya bayyana cewa tabbas ya gayamashi cewa Zai shiga niger wajen wasa amma besan yayi takardun bugo ba.

Hakan yasa akayi kira ga rarara kan ya daure ya shiga Maganar kalli cikakken vedion anan

https://youtu.be/E4YlG7GMelI

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button