Kannywood News

Masha’Allah Masarautar Bauchi Zatayiwa Jarumin Kannywood Tijjani Faraga Nadin Sarautar Zannan Dansararin Bauchi

Masha’Allah Masarautar Bauchi Zatayiwa Jarumin Kannywood Tijjani Faraga Nadin Sarautar Zannan Dansararin Bauchi

Masha’Allah Wani Rahoto Da Muke Samu Na Cewa, Masarautar Bauchi Zatayiwa Jarumin Kannywood Tijjani Faraga Nadin Sarautar Zannan Dansararin Bauchi.

Fitaccen Jarumi a Masana’antar shirya Finafinan Hausa Watau Tijjani Usman faraga Zai Zama Dansararin Bauchi daga Masarautar Bauchi Nadin da Za’a gudanar a ranar Lahadi daya ga watan Janairu na Shekarar 2023 wato Sabuwar shekara.

Jaridar Amintacciya itace ta wallafa wannan rahoton, Wannan dai ba shine karo na farko ba da aka taba yiwa wani jarumi a Masana’antar Kannywood nadin sarauta ba.

Domin akwai jarumai irinsu Alan waka, sani danja, Fati Niger da dai sauran su duk suma suna da nadin sarauta.

To a karshe muna masu Addu’a Allah yasa Alkhairi ameen Mun gode da Ziyartar wannan Shafi namu wanda yake kawo maku labarai da dumi duminsu

To a karshe muna masu Addu’a Allah yasa Alkhairi ameen Mun gode da Ziyartar wannan Shafi namu wanda yake kawo maku labarai da dumi duminsu

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button