Religion

An Taya Keken Da Akaje Saudiya Dashi Miliyan 40 A Kasar Saudiya.

An Taya Keken Da Akaje Saudiya Dashi Miliyan 40 A Kasar Saudiya.

Keken da aka ƙi sayar wa Naira Miliyan 40 a Saudiyya

Ofishin Jakadancin ƙasar nan da ke Saudia ya dawo da mutumin nan ɗan jihar Plateau da ya je Makkah a Keke.

Mutumin ya sauka a filin jirgin saman Malam Aminu Kano.

Mutumin nan ɗan asalin jihar Plateau, Aliyu Abdullahi Obobo, wanda ya je kasar Saudiyya akan Keke ya ce, an nemi ya sayar da Kekensa Naira Miliyan 40 a can ƙasar ya ƙi sayarwa.

Aliyu Abdullahi Abobo, ya bayyana hakan ne, a zantwarsa da gidan rediyon Dala a ranar Alhamis.

Aliyu Abdullahi Abobo, ya bayyana hakan ne, a zantwarsa da gidan rediyon Dala a ranar Alhamis.

Ya ce, saboda yana buƙatar a karɓi Keken a jiye shi a gidan tarihi na Najeriya, shi yasa ya ƙi sayar wa a can Saudiyya, kuma ko kyauta ne zai iya bayar wa a Najeriyar, domin ‘yan yara masu tasowa su amfana da tarihin.

Sai dai wasu na ganin hakan da yayi kamar rashin rabo ne kawai,amma ai yayi kasassaba.

Kuci gaba da kasancewa damu domin samun labarai da dumidumin su, mungode!

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button