News

Inna Lillahi Wa Inna Ilaihi Raj’un: Kawaye Sun Ba Ta Guba ta mutu

Inna Lillahi Wa Inna Ilaihi Raj’un: Kawaye Sun Ba Ta Guba ta mutu

Inna Lillahi Wa Inna Ilaihi Raj’un: Wasu Kawaye Sun Bawa Kawar Guba Tasha Ta Mutu

Wani rahotanni da muke samu yanzu-yanzu na cewa,

Wannan baiwar ta rasu jiya sakamakon ba ta guba da wasu ƙawayen ta su kayi wanda hakan yai sanadiyar mutuwar ta, a halin yanzu dai an kama waɗanda suka ba ta gubar.

Za’a yi jana’izar ta yau ƙarfe 8 Kamar Yadda Addinin Misulimci Ya Tanadar, Allah ya gafarta mata kura-kuranta.

Muna rokon Allah yajikan ta yasa ta huta,da kuma fatan za’a hukunta wadanda suka aikata wannan ta’asar.

Allah ya tsare mu daga aikata aikin dana sani Amin.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button