Kannywood News

Malam Ali Kwana Casa’in Ya Maida Martani bayan Zagin da Yasha Sakamakon Zane da Yayi Hannun sa.

Malam Ali Kwana Casa’in Ya Maida Martani bayan Zagin da Yasha Sakamakon Zane da Yayi Hannun sa.

Malam Ali Kwana Casa’in Ya Maida Martani bayan Zagin da Yasha Sakamakon Zane da Yayi Hannun sa.

Fitaccen Jarumi kuma mawaki a Masana’antar shirya Finafinan Hausa Saheer abdul wanda akafi sani da Malam Ali Acikin Shirin kwana Casa’in Wanda tashar Arewa24 take Gabatar yasha zagi daga wurin Mabiyansa bayan daya bayyana wani zanen a hannun sa a wurin motsa jiki.

Mutane da dama sun bayyana hakan a matsayin rashin sanin ciwaon kai wasu ma sun dauki hakan a matsayin rashin tarbiyar domin a matsayin sa na jarumi a Masana’antar Kannywood wanda kuma a kullum suna ikirarin cewa suna koyar da Tarbiyyar ga al’umma bai kamata ace kuma sune suke irin haka ba.

Hakan yasa Mabiyansa sukaita zaginsa wanda ya bazai iya jurewa ba ya maida martani. kalli cikakken vedion anan

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button