Religion

Innalillahi! Yanzu-Yanzu Allah Ya Yíwa Mahaifin Hafiz Abdallah Rasuwa

Innalillahi! Yanzu-Yanzu Allah Ya Yíwa Mahaifin Hafiz Abdallah Rasuwa

INNA LÍLLAHÍ WA’INNA ILAIHÍ RAJI’ÚN. 😭

Allah Ya Yíwa Mahaifin Hafiz Abdallah Rasuwa.

Cìkìn Jimamí Múke Sanar Da Rasúwan Shéhin Malamín Addinín Islama Kúma Shehin Darikar Tijjaniyya Sheíkh Alhajì Abdullahì Maihúla Mahaifí Ga Shahararren Mawakín Yabón Manzón Allah SAW Malãm Hafiz Abdallah (Shugaban Cibiyar Ambato).

Za’ayi Jana’izan Alhaji Abdallah Kamar Haka:

– Rana: Juma’a 23/12/2022.
– Lokaci: 2:00pm (Bayan Sallar Juma’a).
– Wuri: Masallacin Juma’a Dake Sharada Kano.

Allah Ya Jikan Sa Da Rahma Ya Gafarta Masa, Allah Ya Karbi Bakwanci Sa Albarkacin Manzon Allah SAW. Amiiiin

DÁGA Babangida Alhaji Maina
Tijjaniyya Media News

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button