Kannywood News

Anyiwa Jaruma Hadiza Gabon Caa Bayan Da Akaga Ta Wallafa Wani Hoto Tare Da Wani Ya Dora Mata Hannu A Kafada.

Anyiwa Jaruma Hadiza Gabon Caa Bayan Da Akaga Ta Wallafa Wani Hoto Tare Da Wani Ya Dora Mata Hannu A Kafada.

Anyiwa Hadiza Gabon ca bayan dora hoton dan uwanta ya dora hannu a bayanta

Fitacciyar jarumar Kannywood kuma jigo wadda baza’a taba mantawa da ita ba,ta wallafa hoton ta tare da dan uwanta ya dora hannu akan Kafadar Ta.

Wanda Yin hakan keda wuya mutane sukayi ca a karkashin wallafar Da Jarumar Tayi.

Wasu suna ganin hakan a matsayin kamar bai dace ba, yayin da wasu kuma suke ganin ai hakan ba komai bane ba.

Daman ga duk mai bibiyar shafukan sada zumunta yasan yadda mutane suke kalan rigima a shafukan sanannun mutane.

Ga wallafar da Jarumar tayi a shafin nata.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button