News

BIDIYO: Zalunci Baiyi Ba, Nan bandir bandir ne (Bunch) na Naira dubu dubu da dari biyar biyar, Kamar takardan Sabulun wanki

BIDIYO: Zalunci Baiyi Ba, Nan bandir bandir ne (Bunch) na Naira dubu dubu da dari biyar biyar, Kamar takardan Sabulun wanki

KA ROKI ALLAH KARIYA DA DUKIYARDA BATADA AMFANI.

Kamar Yadda Muke Gani Nan bandir bandir ne (Bunch) ne na Naira dubu dubu da dari biyar biyar, Kamar takardan Sabulun wanki.

Ku dubi yadda Allah Ya Jarabce wasu da Dukiyarda Batada Amfani, Ku dibi yadda Allah Ya Jarabce Mai Wannan Kuɗin Da Mugun Cuta ta rowa

Allah ke Bayarda dukiya, Idan ka dibeta kayi Sadaka wallahi sikelin ladan ka hayewa Zaiyi, kuma baza ka taba yin kunya duniya da lahira bah

Manzon Allah Ya Umurcemu da yin Kyauta da Sadaka Domin Samun Lahira Mai Kyau, Amma al’ummar musulmi mun shagaltu wurin neman duniya

Masu irin wannan kudin birje a Najeriya amma Talakan Najeriya Baida abincin da zai ci, Talakan Najeriya Baida lafiya kuma babu kudin magani, Talakan Najeriya ya kasa samun saukin Rayuwa, Talakan Najeriya na fama da matsanancin fatara da Yunwa da halin ƙaƙanakaye

Har yanzu lokaci bai kure bah,
Afito A taimakawa maras karfi, Ko Aɗiba akai banki EFCC Suyi dirar Mikiya akan kah, A kwashe har na halalinka, Ko Kuma Kayi ta boyonsu, Har Acinma Lokacinda Basuda Amfani Agareka, Kayi Hasara Baɗi Ba Rai

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button