![](https://i0.wp.com/www.arewanewseye.com/wp-content/uploads/2023/03/FB_IMG_1677883946878.jpg?resize=720%2C470&ssl=1)
AUREN MATA BIYU A RANA DAYA DUNIYA NE: Ji Na Nake Kamar A Aljannah, Cewar Matashin Da Ya Auri Mata Biyu A Rana Daya A Garin Minna
Wani Matashi Ya Angonce Da Mata Biyu A Yau Juma’a 3-3-2023 A Garin Minna
![](https://i0.wp.com/www.arewanewseye.com/wp-content/uploads/2023/03/FB_IMG_1677884007175.jpg?resize=173%2C300&ssl=1)
Matashin Mai Suna Umar Ya Angonce ne Amaren Nasa Safnat dakuma Maryam.
Yanzun haka dai an rigada an daura na Safnat a unguwar Daji dake Minna.
inda bayan an sauko daga masallaci kuma za a daura na Maryam a fadar Mai Martaba Sarkin Minna.
Bayan Godiya Ga Allah, Matashin Yace Auren Mata Biyu Duniya Ne, Sai Kuma Ya Kara Da Cewa.
Ji Na Nake Kamar A Aljannah Nake, A Cewar Matashin Da Ya Auri Mata Biyu A Rana Daya A Garin Minna