News

Innalillahi Wa Inna Ilaihir Raju’un Sun Yi Masa Ýàñķan Ŕaģò Sun Gudu Da A Daidaita Sahunsa A Garin Gashua

INNA LILLAHI WA’INNA ILAIHI RAJI’UN

Innalillahi Wa Inna Ilaihir Raju’un Sun Yi Masa Ýàñķan Ŕaģò Sun Gudu Da A Daidaita Sahunsa A Garin Gashua

Wannan matashi dan garin Gashua dake jihar Yobe yau kwana 3 da siyan babur dinsa mai kafa uku sabo fil ya bare, jiya aka samu wasu Azzaluman suka ce ya kai su bayan gari da yamma ya fita da su daga nan ba wani labari sai gawarsa da aka tsinta akan hanya an yi masa yankan rago sun tafi da babur din.

Marigayin mai suna Aliyu D One matashi ne mai hazaƙa da neman na kansa. Maraya ne ba shi da uba shine yake faɗi tashi ya riƙe mahaifiyarsa. Sannan kowa ya yi masa kyakykyawar shaida a Unguwarsu.

Allah ya jikansa, ya gafarta masa. Allah ya tona asirin wadanda suka yi masa wannan zaluncin.

Daga Farfesa Suleiman Sanadi

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button