Kannywood News

Batun Auren Sada Suleiman Usman Da Jamila Ibrahim Shugabar Group Din Home Of Solar Na Cigaba Da Daukar Hankali

Batun Auren Sada Suleiman Usman Da Jamila Ibrahim Shugabar Group Din Home Of Solar Na Cigaba Da Daukar Hankali

Jamila Ibrahim Zata Ba Sada Suleiman Kudi Da Kayayyaki Domin Ya Aure Ta Ganin Yadda Suka Jima A Kasa Babu Aure.

Wani Batu Da Ya Shafe Kwanaki Yana Yawo A Kafar Sadarwa Shine, Batun Auren Jamila Ibrahim Da Matashin Marubuci Sada Suleiman

Batun Dai Ya Dau Hankulan Mutane Musamman Ma A Kafar Sadarwarwa Ta Facebook.

Wanda Aka Hango Jamilar Dakanta Na Rokon Sada Da Ya Amince Ya Karbi Zunzurutun Kudi Har Naira Dubu Dari, Dakuma Wasu Kaya Domin Suyi Aure.

Kamar Yadda Ta Wallafa A Shafinta Na Facebook Cewa. “Sada Suleiman Usman nace inada wasu yan dubu dari da wasu yan kayayyaki tunda nida kai duk mun dade a kasa gwara mu rufawa juna asiri mu shige daga ciki ..

Kayi abunda manzon Allah yayi ka fara da bazawara😋

Abba Adam Isah abokin ango inada farar shadda getzner 10yrds kazo ka karba ka kai maku dinki 🚶🚶🚶🚶

Ya Zuwa Yanzu Da Muke Tattara Wannan Rahoton Har Yanzun Dai Sada Baice Komai Ba,

Sai Dai Mun Hango Hotuna Tare Da Sada Da Jamila Na Yawo A Kafafen Sada Zumuntar

Tare Da Katin Daurin Aure Mai Dauke Da Sunan Sada Da Jamila Ibrahim

Wannan Al’amari Dai Zamu Iya Cewa Idan Da Alkhairi, To Ubangiji Allah Ya Tabbatar Amin

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button