Kannywood News

BIDIYO: Ɗan Nanaye Ya Mutu Amma Duk An Bi An Damu Sai Ka Ce Wani Mutumin Kirki Ne Ya Mutu cewar Jamilu.

BIDIYO: Ɗan Nanaye Ya Mutu Amma Duk An Bi An Damu Sai Ka Ce Wani Mutumin Kirki Ne Ya Mutu cewar Jamilu.

Kaman yadda kuka sani dai A rabar lahadi Allah yay wa Fitaccen Darakta Nura rasuwa an kuma shaidi bawan Allah wajen Bautar Allah da son ma’aikin Allah.

Wannan dalilin yasa kowa yani mutuwar bawan Allah hakan yasa mutane suke ta yimasa addu’a saduwa da masoyinsa Annabi Muhammad SAW.

Kwatsam sai aka samu wani matashi wanda hakan ke bata masa rai inda ya fadi ra’ayinsa kaman haka

Ra’ayin Jamilu Al-Hassan Haruna.

Wannan shi zai nuna maka irin yadda #jahilci ya yi mana katutu. Ku da za ku yi murna ɓarnar da yake yaɗawa ta tsaya amma abun haushi har da masu addini suke yayata al’amarin mutuwarshi. Kawai kubroƙa masa gafara a can gefe tsakaninku daga ku sai Allah. Ɓarnar da yake yaɗawa ta tsaya sai mu taya juna murna”, cewarsa.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button