News

BIDIYO: A Gaugauta Tsige Limamamin Babban Masallacin Central Mosque Abuja Wato Sheikh Prof Maqari- Inji Prof Soyinka

BIDIYO: A Gaugauta Tsige Limamamin Babban Masallacin Central Mosque Abuja Wato Sheikh Prof. Maqari- Inji Prof Soyinka

Babban limamin masallacin (Central Mosque) dake birnin tarayyar Nigeria Shek Ibrahim Makari yana fuskantar barazanar rasa kujerar tasa, saboda ya goyi bayan matasan da suka kashe Deborah a jihar Sokoto.

Fitaccen marubuci na kasar wato Wale Soyinka, shine ya nemi Gwamnati ta sauke malamin daga mukamin sa na limancin babban masallacin Abujan.

Soyinka yana zargin Shek Makari da cewa yana tunzura mabiyan sa akan su dinga daukar doka a hannun su, idan anan gaba ma wani ya zagi Manzon Allah SAW. Inda Soyinka yace wannan ba komai bane face yada ta’addanci.

Yanzu dai ba tare da bata lokaci ba, bari kuga cikakken rahoton abinda yake faruwa akan wannan al’amari, gashi nan a kasa.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button