News

BIDIYO: Allah Sarki Abin Tausayi: Mahaifin Hanifa Ya Fashe Da Kuka A Lokacin Da Yan Jarida Ke Masa Tambayoyi.

Allah Sarki Abin Tausayi: Mahaifin Hanifa Ya Fashe Da Kuka A Lokacin Da Yan Jarida Ke Masa Tambayoyi.

Adai Dai Lokacin Da Yan Jaridu Ke Tambayar Mahaifin Hanifa Kan Halin Da Ya Tsinci Kansa Game Da Kisan Yar Sa Hanifa.

Cikin Kidimewa Da Tashin Hankali Mahaifin Nata Ya Fashe Da Kuka Kafin Amsa Tambayar Tasu.

Tabbas Hanifa Yarinya Ce Mai Hankali Duk Da Karancin Shekarunta.

Kuma Ita Kadai Muka Mallaka Amma Gashi Yau Mun Rasa Ta.

Ya Bukaci Yan Sanda Dasu Yi Adalci Sannan A Gaggauta Yankewa Mai Laifi Hukuncin Abinda Ya Aikata.

Kamar Yadda Zaku Gani Acikin Wannan Bidiyon Dake Kasa.

Ubangiji Allah Ya Jikan Hanifa Ya Gafarta Mata Amin

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button