News

CIKIN BIDIYO: Sheikh Abdallah Gadon Kaya Ya Bukaci A Kasheshi A Fito Dashi A Daddatsa Shi A Gaban Kowa-inji Abdallah Usman Gadon Kaya

Sheikh Abdallah Gadon Kaya Ya Bukaci A Kasheshi A Fito Dashi A Daddatsa Shi A Gaban Kowa-inji Abdallah Usman Gadon Kaya

Fitaccen Malamin Addinin Musulimci Sheikh Abdallah Gadon Kaya.

Yayi Martani Cikin Wani Bidiyo Inda Ya Bukaci Gwamnati Data Fito Da Makashin Hanifa Ta Kashe A Gaban Al’umma.

Shehin Malamin Ya Kara Da Cewa, A Fito Dashi A Daddatsa Shi A Kashe Shi Shidin Banza.

Hakan Na Kunshe Acikin Bidiyon Da Zaku Gani A Kasa.

Daga Karshe Shehin Malamin Ya Kara Da Cewa Zasu Cigaba Da Bibiyar Lamarin Har Sai Sunga Mai Gwamnati Zatai Kai.

Sannan Ya Kalubalanci Hukumar Kare Hakkin Dan Adam Kan Shiru Datai Akan Batun.

Inda Yace Gwamnan Kano In Yaga Dama Yau Zai Iya Saka Hannu A Kashe Mutumin Nan.

Sannan Yakara Da Cewa Zasu Ga Aikin Khadimul Islam Din In Nagaske Ne.

Gadai Bidiyon Nan Ku Kalla A Duk Inda Kuke

https://youtu.be/DsUvHkhRDzg

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button