Uncategorized

BIDIYO: Allah Sarki Ana Barazana Ga Rayuwata, Cewar Jarumar Finafinan Hausa, Hadiza Gabon

BIDIYO: Allah Sarki Ana Barazana Ga Rayuwata, Cewar Jarumar Finafinan Hausa, Hadiza Gabon

Fitacciyar Jarumar Shirya Finafinan Hausa Ta Ta Kannywood Wato Hadiza Gabon.

Ta Shaida Wa Kotun Shari’ar Musulunci Da Ke Zamanta A Kaduna Cewa.

Rayuwarta Tana Cikin Mawuyacin Haɗarin gaske Wanda take bukatar kariya daga mahukunta.

Kamar Yadda Zaku Kalla A Bidiyon Dake Kasa, Jarumar Ta Baiyana Cewa.

Bayanin Hakan Na Zuwa Bayan Da Wani Malam Bala Musa Ya Kai Karar Ta Gaban Wata Kotun Shari’ar Musulunci.

Bisa Zargin Kin Aurensa Bayan Ta Lashe Masa Zunzurutun Kuɗi Har Naira Dubu Dari Ukku Da Tis’in Da Shidda.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button