Religion

BIDIYO: Iko Sai Ubangiji Ku Kalli Bidiyon Yadda Akaje Gyara Kabarin Almajirin Zazzaky Aka Tarar Da Gawar Lafiya Kalau Kamar Yau Aka Binne Ta.

BIDIYO: Iko Sai Ubangiji Ku Kalli Bidiyon Yadda Akaje Gyara Kabarin Almajirin Zazzaky Aka Tarar Da Gawar Lafiya Kalau Kamar Yau Aka Binne Ta.

Bayan Bude Kabarin Almajirin Sheikh Ibrahim Zazzaky Da Nufin Gyarawa Yayinda Ruwan Sama Ya Rufta Da Kabarin.

An tarar da Kabarin Almajirin Sheikh Zakzaky bai Yi komai ba.

Sakamakon yadda akayi ruwa mai yawan gaske, ya sabbaba ruftawar kabarin Marigayi Aminu Ibrahim Gashua, margayin mabiyine ga Sheikh Ibrahim Zazzaky.

Wanda aka bindige a garin Abuja a dalilin fafutukar nemawa jagoran su Sheiikh Ibrahim Zakzaky ‘Yanci kafin Shakar ‘Yancin Shi.

Bayan da aka je domin gyara Kabarin, an tarar yadda kabarin yayi dole sai an budeshi sakamakon itacen dukka Sun Mutu,

“Wannan yasa aka bude domin gyarawa, Ganau Sun tabbatar cewa, Sun tarar da shi marigayin kwance cikin Saki’na yadda aka Saka shi haka Suka gan shi Babu abinda ya Canza a tare da shi kamar yadda hoto ke bayyana haka ga Mai Karatu.

Ga Bidiyon Ku Kalla 👇👇

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button