Kannywood News

BIDIYO: Allah Sarki Hafsat Shehu Na Neman Mijin Aure Wanda Zasu Zauna Lafiya Amma Mai Addini

A yanzu banda burin da ya wuce ganin na samu mijin aure mai so na mun yi aure na haifi ya’ya~Inji Hafsat Shehu matar marigayi Ahmed S Nuhu

Kamar Yadda Zaku Gani Acikin Bidiyon Dake Kasa Zaku Kalli Hirar Da Akai Da Jarumar.

Matar marigayi jarumin Hausa Fim Ahmed S Nuhu, wato Hafsat Shehu ta bayyana cewa a yanzu ba ta da wani buri da ya wuce ganin ta samu mijin aure.

Hafsat Ta Mara Da Cewa Bazata Taba Mantawa Da Tshohon Mijinta Ahmad S Nuhu Ba,

Saboda Kauna Bar Yanzu Tana Ajjiye Da Wata Doguwar Rigarsa Da Take Kalla Tana jin Dadi.

Rahotanni Dai Sunce Bayan Rasuwar Mijin Nata Ahmad S Nuhu, Hafsat Ta Taba Aure Har Sau Biyu.

Tsohuwar jarumar ta ce tana da kasuwanci, tana da komai, don haka a yanzu ba ta da wani buri a wannan rayuwa illa na mijin aure mai dattako da sanin ya kamata.

“Eh a yanzu banda wani buri da ya wuce na ga na samu mijin aure mai so na mun yi aure mun haifi ya’ya” Inji Jarumar

Ina mai neman aure kuma mutumen kirki, ga dama ta samu gare ka.

Gadai Bidiyon Ayi Kallo Da Nutsuwa.

https://youtu.be/KtVK2XXY1yc

 

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button