Kannywood News

BIDIYO: An Saka Ranar Auren Lilin Baba Da Jaruma Ummi Rahab Za’a Daura Auren Furodusa Abubakar Mai Shadda Da Aisha Humaira

An Saka Ranar Auren Lilin Baba Da Jaruma Ummi Rahab A Cewar Tashar Tsakar Gida.

A Wani Labari Da Tashar Tsakar Gida Ta Wallafa A Shafin Ta Na Youtube.

Ta Baiyana Cewa An Saka Ranar Auren Fitaccen Mawakin Hip Hop Lilin Baba Da Jarumar Kannywood Ummi Rahab.

Tun Kafin Wallafar Tashar Tsakar Gida, Lilin Baba Ya Sha Wallafa Cewa Yana Gab Da Yin Wuff Da Jaruma Ummi Rahab.

Wanda Ko A Ranar Da Ya Tayata Murnar Zagayowar Ranar Haihuwar Ta Sai Da Ya Kirata Da My Wuff Bayan Tayata Murnar Zavayowar Ranar Haihuwar Tata.

Jaruma Ummi Rahab Dai Na Daga Cikin Jaruman Kannywood Da Suka Fara Fitowa A Fina Finai Tun Sunada Kananun Shekaru.

Kuma An San Jarumar Ne A Karkashin Kamfanin Fitaccen Jarumin Nan Adam A. Zango Kafin Daga Bisani Su Samu Sabani.

Gadai Bidiyon Nan Ku Kalla

https://youtu.be/ih_4Rz4B_os

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button