News

BIDIYO: An Sake Kona Wani Da Ransa A Lagos, Anaso Ayi Amfani Da Addini A Hada Yaqi A Kasar Nan

Anason Ayi Amfani Da Addini A Tada Yaqi A Kasar Nan, An Sake Kona Wani Da Ransa A Lagos

Kamar Yadda Zaku Kalla A Bidiyon Dake Kasa, An Sake Kona Wani Mutum Da Ransa Akan Naira 100.

Wani Rikici Da Ba’asan Musabbabin Faruwarsa Ba Yasa An Kashe Tare Da Kona Wani Da Ransa A Unguwar lekki Dake Lagos.

Jaridar Sahara Reporters ta rawaito cewa Hausawa Ne Sukai Kisan Tare Da Konawar wanda Daga Baya Bince Ya Gano Karya Akewa Hausawa.

Kamar Yadda Zaku Kalli Bidiyon A Kasa, tare Da Karin Bayani Game Da batun.

Lallai Yakamata Yan Arewa Su Tashi Tsaye Su Kuma Yi Dagaske Wajen Fahimta Dakuma Manufar Masu Son Ganin Kasar Ta Rushe Tare Da Kafa Kasar Biafra

 

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button