News

BIDIYO: Ankori Dangote Da Kamfanin Cement Dinsa Daga Jahar Kogi.

BIDIYO: Ankori Dangote Da Kamfanin Cement Dinsa Daga Jahar Kogi.

Cikin Wani Bidiyo Da Zaku Kalla Yanzu A Kasa, An Hango Yadda Wani Mutum Yake Jawabi Dangane Da Wannan Balahira.

Shidai Mutumin Mai Suna Ibrahim Khalil Dan Shagamu Yayi Bayani Acikin Bidiyon Mai Tsawon Minti Uku.

Inda Ya Ayyana Wannan Kora A Matsayin Kabilanci Dakuma Shirin Karya Dangote Da Gwamnan Kogi Ke Shirin Yi.

Mutumin Yayi Kira Da Gwamnatin Tarayya Data Hanzarta Yin Wani Abu Akai.

Inda Yace Tuni Gwamna Yahaya Bello Ya Tunzura Al’umma Inda Harma Farmaki Direbobi Tare Da Kashe Biyu Acikin Su.

Mutumin Yakara Da Cewa Yakamata Gwamnan Kogi Ya Sani Fa Akwai Mutanen Sa Dake Zaune A Kano Suna Cin Abinci.

Gadai Bidiyon Ku Kalla.

https://youtu.be/IZ58oDrWsk0

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button