Religion

BIDIYO: Kalli Bidiyon Yadda Wata Budurwa Yar Asalin Jahar Kano Tazo Matsayi Na Biyu A Haddar Al’qur’ani Mai Girma Ta Duniya A Dubai

BIDIYO: Kalli Bidiyon Yadda Wata Budurwa Yar Asalin Jahar Kano Tazo Matsayi Na Biyu A Haddar Al’qur’ani Mai Girma Ta Duniya A Dubai

Aisha Abubakar Hussain daga Dorayi Quarters a Kano ta samu matsayi na 2 a haddar Alkur’ani ta duniya da aka gudanar a birnin Dubai na kasar UAE.

Kamar Yadda zaku kalli wannan bidiyo dakuma yadda aka gudanar da wannan musabakar.

Aisha itace ta samu nasarar hawa mataki na biyu daga cikin mutanen da suka halarci karatun.

Kano tana kan gaba wajan son Ma’aiki (SAW) son Sahabbansa da son Ahlin gidansa. Da Kuma karatun Alqur’ani Haddarsa da koyar dashi a cikin zauruku da tsangayu, makarantun Islamiyya da makarantun zamani.

Allah ya karawa malamanmu ‘yayanmu albarka. Amin.Aisha Abubakar Hussain daga Dorayi Quarters a Kano ta samu matsayi na 2 a haddar Alkur’ani ta duniya da aka gudanar a birnin Dubai na kasar UAE.

Kano tana kan gaba wajan son Ma’aiki (SAW) son Sahabbansa da son Ahlin gidansa. Da Kuma karatun Alqur’ani Haddarsa da koyar dashi a cikin zauruku da tsangayu, makarantun Islamiyya da makarantun zamani.

Allah ya karawa malamanmu ‘yayanmu albarka. Amin.

Ga Bidiyon Kusha Kallo

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button