Politics

BIDIYO: Yadda Zuwan Kwankwaso Lagos Ya bawa Yan kudancin Nageriya mamaki duba da yadda ya Sami karbuwa..

Zuwan Kwankwaso Lagos Ya bawa Yan kudancin Nageriya mamaki duba da yadda ya Sami karbuwa..

Zuwan Dan takarar jam’iyar NNPP Mai kayan marmari Sanata Rabi’u musa Kwankwaso lagos ya tayar da Kura ga ‘yan Adawar kudancin Nageriya.

Inda suka sha mamaki duba da Yadda Kwankwaso ya Sami karbuwa a kudancin Nageriya musamman jihar lagos jihar Dan takarar jam’iyar APC Bola Ahmad Tinubu.

Yan Nageriya musamman masu anfani da kafafen sada zumintar zamani sun jefa ra’ayoyi da dama kan wannan batu tare Da tafka muhawara akai.

A Jiya talata ne Sanatan ya Kai ziyara Jihar ta lagos domin Bu’de Sabon Ofishin jam’iyar na NNPP Domin kaddamarwa dakuma shirye shiryen fara kamfen din zabe.

Lamarin kwankwaso dai na cigaba da tada kura tare da fadar da gaban abokan hamayyar cikin gida da waje.

Kwankwaso na baiwa abokan karawarsa tsoro ganin yadda duk state din da yaje masoya na cikar kwari tare da nuna soyayya zalla.

Sabanin yadda ake gani a wajen taron da wasu daga cikin abokan karawarsa ke gabatarwa.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button