Uncategorized

BIDIYO: Anyi Kira Ga Al’ummar Musulmai Kan Wata Waka Da Davido Yayi Ta Batanci

BIDIYO: Anyi Kira Ga Al’ummar Musulmai Kan Wata Waka Da Davido Yayi Ta Batanci

Wasu matsáfan mawaka ‘yan kabilar Yarbawa Davido da Logosolori sun shirya waka a Masallaci suka wulakanta Sallah da Musulmai mukeyi a matsayin bauta wa Allah Ubangijinmu

Wannan cin zarafi ne da batanci mai girma ga addinin Musulunci da Musulmin duniya, sun tozarta Sallah matukar tozartawa

Ya zama wajibi shugabannin Musulmin Nigeria su dauki matakin shari’ah akan wadannan matsafân mawaka ‘yan kungiyar cult!sm, domin wannan abinda sukayi umarni ne na kungiyarsu ta tsafi

Yana daga cikin dabi’ar mawaka da suka shiga kungiyar asiri don suyi suna a duniya, su kan fito su yi abu na wulakanta Musulunci irin wannan

Idan kuka zurfafa bincike akan Davido zaku tabbatar dan kung!yar asiri ne mai karfi a duniya wanda hatta ruh!n mutane yana sadaukarwa, yayi wannan abin ne da manufa wanda ya shafi kungiyarsu na as!ri, kuma sun bayyana tambarin kungiyarsu na cult!sm cikin bidiyon da sukayi suka wulakanta Sallah

Ba wai kira ga Musulmai su dena bibiyarsu ba, matakin gaggawa ya kamata a dauka a kansu, duk da na san yana da karfi

Yaa Allah Ka daukaka Musulunci da Musulmaiأمين

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button