Uncategorized

DA DUMI DUMINSA: Sheikh Bello Yabo Yayi Kiran Gaggawa Ga Mawaki Davido Masoyansa Yan Arewa Kan Wakar Batanci.

DA DUMI DUMINSA: Sheikh Bello Yabo Yayi Kiran Gaggawa Ga Mawaki Davido Masoyansa Yan Arewa Kan Wakar Batanci.

Bayan Wata Wakar Batanci Da Fitaccen Mawakin Nigeria Davido Yai Dashi Da Yaronsa.

Wakar Da Ta Jawo Cece Kuce A Shafukan Sada Zumuntar Zamani, Inda Akaita Kiraye Kiraye Ga Mawakin Kamar Haka.

Muna kira ga ɗaukacin musulman Nijeriya da su barranta daga bibiyar shafin wannan mawaƙi, duk wanda ya san cewa yayi following ɗinsa a ko wace kafa yaje yayi unfollow ɗinsa

Sannan an haramta sanya kaya masu ɗauke da suna ko hotonsa, an hana sauraren waƙoƙinsa, muna kira ga ƙungiyar CAN ta ɗauki matakin ladaftarwa a kansa saboda Salla ba abin wasa bace

Don Allah ku tura wannan saƙon zuwa sauran groups don sauran ƴan’uwa Musulmi waɗanda basu gani suma su gani muna fatan Allah ya saka mana

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button