Uncategorized

BIDIYO: Cikin Fushi Jarumi Ali Nuhu Yayi Allah Wadai Da Mawaki Davido Tare Da Gaggaya Masa Bakar Magana Kan Yin Wakar Batanci

BIDIYO: Cikin Fushi Jarumi Ali Nuhu Yayi Allah Wadai Da Mawaki Davido Tare Da Gaggaya Masa Bakar Magana Kan Yin Wakar Batanci

YANZU-YANZU: Babban h: Kannywood Ali Nuhu Ya Maida Martani Ga Mawaƙi Davido.

Ali Nuhu ya bayyana a shafin sa na Instagram bakin cikin sa kan abinda mawakin Davido yayi na sanya Video dake nuna batanci ga addinin Musulunci.

Ali Nuhu yace matukar muna son mu zama masu ƙirƙira a fannonin mu daban-daban to ya zama dole mu koyi girmama addinin wasu, da al’adar su.

Ali Nuhu ya ƙyamaci abinda Davido yai sannan yayi kira gare shi da lallai ya janye Videon da ya ɗora, sannan ya nemi afuwar al’ummar musulmai gaba ɗaya.

© AMINTACCIYA

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button