News

BIDIYO: Bazan Iya Cigaba Da Boyewa ba Wallahi Mijin Aure Nakeso Wanda Zai Rikeni Amana Tsakanin Sa Da Allah

BIDIYO: Bazan Iya Cigaba Da Boyewa ba Wallahi Mijin Aure Nakeso Wanda Zai Rikeni Amana Tsakanin Sa Da Allah

Ina Neman Miji Amma Mai Aikin Gwamnati Ko Kuma Mai Aikin Kanfani Mai Tsoka Wanda Zai Rike Ni Tsakanin Sa Da Allah Inji Wannan Kyakkyawar Budurwar Da Ta Rasa Miji.

Budurwar Wadda Yar Asalalin Jahar Kaduna Ce, Ta Baiyana Shekaru Dakuma Kwalin Karatunta Dama Aikin Da Takeyi Kamar Haka.

Shekara ta 34
Ina da Bsc da Masters
Sannan Ni yar Jihar Kaduna Ce
Ina Aiki

Ni, a shirye
nake na Aure ka, amma dan Allah banda wasa ko kuma yaudara tsakani da Allah, Idan Kasan Baka Shirya Aure Ba, Dan Allah Karka Zomin Da Wasa Ko Yaudara.

Sannan dan Allah mai aikin gwamnati nake so wanda ya shirya Yin Aure Batare Da Bata Lokaci Ba.

Ga duk mai so yai magana ta wannan Number 07047016101 WhatsApp kadai banda kira za’a hada shi dani.

Mundai Samu Wannan Cigiyane Daga Shafin © Amintacciya Wanda Suka Wallafa A Shafin Su Na Sada Zumuntar Facebook.

Don Haka Samari Yan Boko Ma’aikata Aikin Gwamnati Ko Aikin Kamfani Ga Dama Ta Samu.

Idan Akwai Wanda Ya Shirya, Sai Ya Gwada Sa’arsa Ga Wannan Budurwa Mai Neman Mijin Aure.

Ga Bidiyon dakuma Karin Bayani

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button