Kannywood News

Shin Da Gaske Fatima Ali Nuhu Ce A Wannan Bidiyo Sannan Mahaifinta Yayi Kuka Saboda Bakin Ciki

Shin Da Gaske Fatima Ali Nuhu Ce A Wannan Bidiyo Sannan Mahaifinta Yayi Kuka Saboda Bakin Ciki

A yan kwanakin nan mun samu wani Faifan bidiyo na yarinyar babban jarumin kannywood wato Ali Nuhu. Wanda ake yadawa a shafukan sada zumunta a matsayin tayi abun kunya ya fito duniya.

Wanda hakan yayi silar mutane da yawa suka dinga zagin mahaifinta wato Ali nuhu.

Bayan binciken wadannan hotuna da bidiyoyi da ke yawo a kafafen sada zumunta 24blog ta gano cewa wadannan hotuna ba asalin ‘yar Ali Nuhu ba ne. An dauki fuskar diyar Ali Nuhu aka makala a wannan hoton ne kawai dan bata mata suna dakuma sunan mahaifin ta.

Maganar gaskiya ita ce, wadannan hotuna da bidiyon da ke yawo ba gaskiya ba ne, wasu ne kawai suka hada tare da yada su a shafukan sada zumunta. Fuskarta suka dauka suka daura akan wadannan hotunan ku daina zagin mahaifinta.

Wannan shine irin hoton ta da ake amfani a fuskar ta a makala a wasu hotuna anyi ma jarumai da yawa da yaran jaruma da yawa na kannywood.

Fatima Ali Nuhu Yarinya ce nutsattsa wadda bata damu da shiga cikin Abinda bai shafeta ba.

Ko kuma cikin harkar da bata shafe ta ba koda kuwa ta kannywood ce.

Gadai bidiyon ku kalla

https://youtu.be/cAyC8W1AUkA

 

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button