Kannywood News

BIDIYO: Cikakken Bidiyon Yadda Ake Daukar Cigaban Shirin Labarina Na Tashar Arewa24

BIDIYO: Cikakken Bidiyon Yadda Ake Daukar Cigaban Shirin Labarina Na Tashar Arewa24

Ga Duk Masu Bibiyar Shirin Labarina Na Tashar Arewa24 Wanda Ake Haskawa A Duk Ranar Juma’a Da Misalin Karfe Takwas Na Dare.

Ma’abota Kallon Shirin Sun Kwana Da Sanin Cewa Shirin Ya Tsaya Ne A Zango Na Hudu Kashi Na Sha Uku.

Inda Mai Bada Umarnin Daukar Shirin Wato Mal. Aminu Saira Ya Sanar Da Cewar Shirin Ya Kare A Zango Na Hudu Kashi Na Sha Uku.

Inda Ya Cigaba Da Cewa Zasu Tafi Hutu Domin Samun Damar Daukar Cigaban Zangi Na Biyar.

Cikin Ikon Allah Anfara Daukar Zango Na Biyar Din Kamar Yadda Ya Alkauwarranta Ma Masu Kallo.

Inda Muka Samu Wani Bidiyo Daga Masana’antar Wajen Daukar Shirin Wanda Acikin Bidiyon Wanda Ummi Masoyiyar Lukman Ta Dora A Shafinta Na Tiktok.

Tabbas Ganin Wannan Bidiyon Dake Kasa, Ya Karawa Makalla Shirin Kwarin Gwiwa Tare Da Yiwa Ma’aikatan Cikin Shirin Fatan Alkhairi.

https://youtu.be/xPpFn07aSXI

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button