Kannywood News

Bidiyo: Cikin Kuka Murja Yar Tiktok Tace Makirci Ake Kulla Mata Shiyasa Aka Makata a Kotu

Bidiyo: Cikin Kuka Murja Yar Tiktok Tace Makirci Ake Kulla Mata Shiyasa Aka Makata a Kotu

Acikin satin da muke ciki ne aka Sakin Wata zungureriyar takarda inda aka bada umartar bincikikar wasu jerin mutane, wayanda suka hada da Yan Tiktok da kuma mawaka.

Murja wacce asalin Sunan ta murja Ibrahim kunya, tana Daya daga cikin Yan Tiktok din da aka bayarda unarnin cewar ayi gaggawar bincikarsu.

A cikin bangaren mawaka kuwa an saki jerin sunayensu kamar haka gwaja Wanda asalin Sunan sa Ado Isha, Safara’u Kwana Casa’in Wadda asalin sunanta Safiya Yusuf sai kuma Mr 442.

Wayannan dai jerin mutane Kama Daga Yan Tiktok da kuma mawakan, Wasu jerin lauyoyine su 9 sukayi hadin guiwa Wajen ganin sun maka su a Kotu.

Falikin hakan yasa murja Ibrahim kunya Tafito Cikin matsa nancin Kuka tace tuggu be Ake hada mata.

https://youtu.be/dbo5vP-9DI0

 

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button