News

Innalillahi Wa Inna Ilaihir Raju’un;! Allah Yayiwa Dan Sanatan Kano Ta Kudu Sanata Kabiru Gaya Rasuwa.

Innalillahi Wa Inna Ilaihir Raju’un;! Allah Yayiwa Dan Sanatan Kano Ta Kudu Sanata Kabiru Gaya Rasuwa.

Rahotannin Da Muke Samu A Ranar 13/09/22 Na Cewa, Allah Yayiwa Barrister Sadik Rasuwa.

Kamar Yadda Aka Wallafa A Shafin Yada Labarai Na Facebook Din Rariya Cewa.

Innalillahiwa inna Ilaihi Raju’un Sanatan Kano Ta Kudu, Kabiru Gaya Ya Yi Rashin Dansa, Barista Sadiq.

Tuni dai Aka gudanar da Sallar Dan gidan Sen. Kabiru Ibrahim Gaya Senator mai wakiltar Kano ta kudu (Kano South) Barr. Sadiq Kabiru Ibrahim Gaya a Abuja kamar yadda Musulimci Ya Tanada.

Anan Muke Addu’ar Ubangiji Allah Ya Jikansa Da Rahma, Yasa Idan Tamu Tazo Mu Cika Da Imani Amin

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button