BIDIYO: Dalilin Da Yasa Aka Kashe Mahmud A Shirin Labarina Series Na Tashar Arewa24

Ga Duk Ma’abocin Kallon Shirin Nan Mai Dogon Zango Na Labarina.

Nasan Zai Cika Da Mamaki Mai Yasa Aka Kashe Jarumin Mahmud Na Cikin Shirin.

Kamar Yadda Zaku Gani Acikin Bidiyon Nan Zakuji babban Kaalubalen Da Yasa Aka Kashe Jarumin.

Kuma Wannan Tambayar An Dade Ana Aikoma Mana Da Ita.

Yayin Da A Yau Muka Samu Cikakkiyar Amsar Tambayar Ku Kamar Yadda Zaku Gani Cikin Wannan Bidiyon

 

Click Here To Drop Your Comment